BAMBANCIN TAKLIFI NA SHARI’A DA NA JINSI GA MACE – Shek Muhammad Ali
Magana ake ta Hukunce-hukuncen azumin watan Ramadan, a ciki bahasi ya biyo ta kan balagar ‘ya mace idan ta cika shekaru tara (9) cif-cif amma lissafin shekarun hijiri Qamari. Kuma malam ya yi bayani dalla-dalla cewa wannan ba yana nufin ta isa aure ba a’a bal ana magana ne ta cewa takalifin shari’a ya hau […]
ANNABI (S) YANA KARATU – Shek Muhammad Awwal
Wani yanki na bayanin Shek Muhammad Awwal game da sha’anin karatun Annabi (s) da yadda aka kasa fahimtar ma’anar ayar…