HALITTAR DAN ADAM A KIMIYA DA HADISAN IMAM ALI (a.s) – Dr. Mujahid Sani
Zantukan Amiriul Muminina (a.s) kwabo da kwabo da abin da ilimin Kimiya ya gano a yau game da halittar mutum.
Zantukan Amiriul Muminina (a.s) kwabo da kwabo da abin da ilimin Kimiya ya gano a yau game da halittar mutum.
Za mu ji irin yadda Amirul Muminina Ali (a.s) ya bayyana wannan ilimi tun sama da shekaru 1400 kafin bature ya gano shi ta hanyar ilimi da na’urar zamani.
DUK MUSULMI YANA DA HURUMI A GURIN SHI’A
Har kullum bayanan da Shi’a suke yi shi ne: Tabbas ba sa zagin sahabbai, domin zagi a Musulunci haramun ne, aya ta fada mana cewa: Kada ku zagi wadanda suke kiran wanin Allah…. Wato Mushirikai da kafirai. To idan zagin su Allah ya hana, ina ga zagin Musulmai kuma Musulman ma sahabbai wadanda suka taimaki […]
A cikin wannan shiri mutum zai karu da bayani game da wasu ka’idodi na bahasin Hankali. Shi ko hankali kamar yadda muka sani a gaskiyar magana shi ne mutum saboda ba a komai da marar hankali a rayuwar nan, kai ba a ma lissafa marar shi a matsayin mutum. To kuma a lokaci guda ma’abocin […]
ALBID’ATU WAL IBTIDA’U; Ta’alifin Abdulhamid Al-Jaf. Silsilatul Kitabi Wassunnati (Halƙa Ta Uku). Halƙa Ta Uku Wannan Littafi A Halƙarsa Ta Uku Ya Ƙunshi: Sujjada A Kan Turba Da Bayyana Bisimillah (A Cikin Salla) Da Haɗa Salloli Da Shafa a Kan Ƙafa Da Ɗora Hannu A Kafaɗa Da Sakin Hannu Da Taƙiyya Da Mutu’a. Dukkan waɗannan […]
A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya Sunan Littafi: A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya Marubuci: Abulmun’im Hasan Sudani Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai; wannan littafi labari ne mai ratsa zuciya na wani masanin shari’a mutumin Sudan game da yadda ya fahimci mazahabin Ja’afariyya (Shi’a Imamiyya)
ME KE KAWO DAWWAMA A NI’IMA KO A AZABA? SHEK ABDURRAHMAN ADAM
Bahasi ne da yake bayyana mana dalilan da suke jawo mutum bayan komawarsa zuwa ga Mahaliccinsa wato bayan ya mutu ya dawwama a cikin ni’imar Lahira ko kuma akasin haka ya dawwama a azaba. Allah ya kiyashe mu fadawa cikin azabarsa da fushinsa, amin ya Rabbal alamina.