Wallafe-wallafen Mustabsirin
Sau 38 Su Imam Husain (a.s) Suka Yada Zango Kafin Isa Karbala
RANAR BIYU GA WATAN ALMUHARRAM السلام عليك يا أبا عبدالله و على الأرواح التي حلت بفنائك. *TAFIYAR KWANA ASHIRIN DA HUDU 24.* KUSAN KILOMITA 1403. A rana biyu ga wata ne su Imam Husaini suka isa filin karbala bayan sun kwana a NAINAWA. A wannan rana abubuwa da dama suka faru wan da babu wani […]
DARUSSAN ASHURA 01 – Shek Muhammad Awwal Ibrahim
Shek Muhammad Awwal Ibrahim yana bayyana irin darussan da ke cikin wannan tsayuwa mai albarka ta Imam Husain (a.s) a filin Karbala.
DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI – 2
WAI MENE NE YA FARU A KARBALA NE? A shekara ta 61 bayan hijira (783 miladi) a ranar 10 ga Muharram ranar da ta shahara da Ashura, wani abu mai girma ya faru abin da har zuwa yau din mun nan ba a manta da shi ba kuma sam-sam ba za a taba mantawa […]
DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI (1)
DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI SHIMFIDA Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da aminci su tabbata ga Manzon Musulunci Muhammad da Ahalil Baitinsa tsarkaka. Abubuwan da suka faru a Karbala; abubuwa ne da suka faru masu cike da darasi da sako wanda da yawa daga cikin masu tarihi, masu […]
JAGORAN MATAFIYI 2 – Rubutawa: Shek Junaid Bello Ibrahim
JAGORAR MATAFIYI NA BIYU 7-Addu’ar kariya daga barayi da yan fashi Daya daga cikin hadurran da matafiyi kan iya cin karo da su a hanyarsa, ita ce matsalar yan fashi da barayi, musamman a wannan zamani da rashin tsaro ya zama ruwan dare, don haka bayan shawarwarin da muka gabatar a baya, yana da kyau […]