Lokacin Da Na Musulunta
Sanda na Musulunta, to sai ya zama bayan wani lokaci da shiga ta Musuluncin, sai na dinga jin munanan maganganu nan da can a kan Shi’a, wanda hakan ne ya ja min yin bincike game da Shi’ar, wadanda suke wani bangaren mutane ne Musulmai, don haka sai na karanta abubuwa da dan dama a kan […]
Dakta Thomas McElwain Ya Ba Da Amsa
Dakta Thomas McElwain Ya Ba Da Amsa: Mai Ya Sa Kalifancin Annabi (s.a.w) A Bayansa Yake Da Matuƙar Muhimmanci? Dakta Thomas McElwain, Ba’amerike kuma limamin coci (pastor) sannan farfesa na jami’a, bayan ya Musulunta ya zaɓi suna ‘Ali Haidar’ a matsayin sunansa na Musulunci; ya ba mu labari dangane da cewa a cikin littafi mai […]