Addinin Musulunci, A Matsayinsa Na Addini Cikakke… Salim Sa’id Al’rajahi
Malam Salim Sa’id Al’rajahi Addinin Musulunci, A Matsayinsa Na Addini Cikakke; Ya Umarci Dukkanin Mutane Da Su Nemi Sani Kuma Su Yi Bincike Malam Salim Sa’id Al’rajahi ya ce: “Addinin Musulunci, a matsayinsa na addini cikakke; ya umarci dukkanin mutane a kan su nemi sani kuma su yi bincike. Ya ƙara da cewa: Duk wani […]
Zainab Kalandari Hurmuzgan ta Shi’ance
Zainab Kalandari Hurmuzgan ta Shi’ance Sunana Zainab Kalandari mutuniyar garin Hurmuzgan A wane irin gida kika fito? Gidanmu gida ne na Ahalissunna kuma a nan aka haife ni. Mene ne aikinki?