Mustabsira ‘Kamila Salsatinu’ Brazil
‘Kamila Salsatinu’ Mai Matar nan ‘yar ƙasar Brazil ɗin ta Musulunta ta faɗa ne a kan hijabi? ‘Kamila Salsatinu’ matar da ta Musulunta ‘yar ƙasar Brazil, ɗaya ce daga cikin mutanen da Allah ya tsamo ta daga cikin duhun jahilci da gafala ta dace da faɗinsa Subhanahu wa Ta’ala: “Allah shi ne masoyin waɗanda suka […]
Luigi (Ammar) De Martino Ya Musulunta
Luigi (Ammar) De Martino ya Musulunta An haifi Luigi (Ammar) De Martino a Italiya a shekarar 1937, a lokacin da yake saurayi ya kasance fasto ne a cocin evangelical. Amma yadda ‘yan evangelical ɗin suke goyon bayan tsarin rayuwar Amurkawa ya sanya ya ja baya daga gare su.