Yaya Aka Yi Na Zama Ɗan Shi’a? In Ji (Malam Jahri Singapore)
Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai Yaya Aka Yi Na Zama Ɗan Shi’a? In Ji (Malam Jahri Singapore) Malam Jahri (Ɗaya Daga Cikin Tsofaffin Manyan Wahabiyawa a Ƙasar Singapore) Ya Yi Magana Game Da Yadda Ya Fahimci Shi’anci. Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai Na gode wa Allah da ya […]
‘Yar Uwa Fattoum ta Karɓi Shi’anci
‘Yar Uwa Fattoum ta Karɓi Shi’anci A shekarar 1990, a Montreal (Canada), sai na sanya ɗana a makarantar Musulmai, kuma wannan ne karon farko da na fara cakuɗuwa da Musulmai ‘yan Shi’a. Akwai wata matashiya Ba’iraƙiya da ta gayyace ni gidanta, a sanda lokacin salla ya yi, sai ta miƙo min turba (ƙasar da […]