Shehin Malami Dakta Isam Yamani
BISMIHI TA’ALA Allahumma Salli Ala Muhammad wa Aali Muhammad Dr. Isam Al-Imad ɗan asalin Yamen wanda aka haifa a shekara ta 1968 Miladiyya. Mahaifinsa shi ne Ali Yahaya Al-Imad, baffansa kuma shi ne Abdurrahman Al-Imad, wanda yana daga cikin manya-manyan malaman Salafawa da Wahabiyawa a ƙasar Yamen. Danginsa suna daga cikin jagorori kuma masu tabligi […]
Tijjani Samawi
Sayyid Muhammad Tijjani Samawi Dakta Sayyid Muhammad Tijjani Samawi (mutumin da ya shahara da Tijjani Samawi) ɗan asalin ƙasar Tunusiya. An haife shi a shekara ta 1936 Miladiyya, kuma ya fito a cikin babban gida ma’abota addini a garin Ƙaudah da ke kudancin ƙasar ta Tunusiya. A nan garin nasu (Ƙaudah) ya yi karatunsa […]