Shugaban Malaman Ahlul Sunna Na Faransa Ya Shi’ance
shek Sanko Muhammadi Na Kasance a Some Cikakkiyar Suma; Da na Fahimci Shi’anci Sai na Farfaɗo Sayyid Walid Al-Ba’aj ya ce: shek Sanko Muhammadi limamin masallaci da cibiyar Ifta’i a lokaci guda kuma shugaban malaman Ahlul-sunnah na Faransa ya shelanta Shi’ancewarsa a birnin Karbala mai tsarki a lokacin da yake ziyartar ƙasar Iraƙi. Sayyid Al-Ba’aj […]
Shahid Shek Hasan Shahata (Allah Ya Ɗaukaka Shahadarsa)
Shahid Shek Hasan Shahata (Allah Ya Ɗaukaka Shahadarsa) An haife shi a shekara ta 1365H daidai da 1964M a ƙauyen Harbiɗ a ƙarƙashin ƙaramar hukumar Abu Kabir ta Gundumar Al-Sharƙiyya Masar, ya tashi a gidan addini ‘yan mazahabar Hanafiya. Bisa la’akari da gidansu gida ne na ma’abota addini sai ya zama ya fara karatunsa na […]