Luca Gaetani Lovatelli Ya Shiga Musulunci Bisa Mazahabar Shi’a
Ya Shiga Musulunci Bisa Mazahabar Shi’a Luca Gaetani Lovatelli ya fito daga cikin babban gida a Italiya, an haife shi a shekarar 1955, a matsayinsa na mai ɗaukar hoto (camera man) a gidan tv na ƙasa, Luca ya yi tafiye-tafiye zuwa Bosnia da kuma Yammacin Asiya. Bayan nan ya samu yin tafiya zuwa Afganistan, shi […]
MUSULMAI TAMKAR JIKI ƊAYA SUKE – Shek Muhammad Awwal Muhammad