A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya
A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya Sunan Littafi: A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya Marubuci: Abulmun’im Hasan Sudani
A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya Sunan Littafi: A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya Marubuci: Abulmun’im Hasan Sudani
Denot Gaetani Lovatelli ya fito daga cikin babban gida a Italiya, an haife shi a shekarar 1955, a matsayinsa na mai ɗaukar hoto (camera man) a gidan tv na ƙasa, Luca ya yi tafiye-tafiye zuwa Bosnia da kuma Yammacin Asiya. Bayan nan ya samu yin tafiya zuwa Afganistan, shi da wani abokin ƙuruciyarsa Edoardo Agnelli, domin […]
Musulunta A Lokacin Tunawa Da Shahadar Sayyida Zahara (S) Ɗahir Wardi Shabiriyan ɗan Husain-ƙuli mutumin garin Mahdi-shahar ya Musulunta a majalisin da ake tunawa da zagayowar ranar shahadar Sayyida Zahara (s); saboda irin yadda ya tasirantu da (yadda ake gudanar da majalisin) a nan take ya karɓi kalmar Shahada, kuma ya yi watsi da duk […]
Na Yi Izgilanci Ga Husain; Sai Allah Ya Kafe Ni Tsugune Waje Guda Wasiƙar ɗaya daga cikin ‘yan uwan da suka yi Istibsari: Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuh. ‘Yan uwana ina son in ba ku wani labari game da ni kaina da kuma yadda Allah ya yi mani uƙuba yayin da na yi wa […]
Shahadar Imam Muhammad Baqir (a.s) Shi Imam Muhammad Baƙir (a.s) ya fita daban a cikin A’imma (a.s), ta yanda ya zamo shi ta ko ina a nasaba shi: Muhammady ne kuma Alawi ne sannan Fatimi. Don kuwa Imam Ali ɗan Husain ɗan Ali ɗan Abu Ɗalib (a.s) ne ya haife shi. Mahaifiyarsa kuwa ita […]
AYARIN SHAHIDAI A KUFA MAI RUWAYA: Muslim Jassas yana cewa: MUSLIM JASSAS: Ni na gani da idona a lokacin da aka shigo da ayarin fursunonin yaki cikin Kufa, mutane suna ba yaran da ke fama da tsananin yunwa gurasa da dabino, sai Ummu Kulsum ta daka masu tsawa tana mai cewa: UMMU KULSUM: Ya ku […]
SHAHADAR AMMAR BN YASIR DA HUZAIMATU BIN THAABIT A SIFFIN!. 9 ga Watan Safar. 1. A irin wannan Rana ce a Shekara ta 37 bayan hijirah, Ammar bn Yasir da Huzaimatu bn Thaabit (R.A) suka yi Shahada a Yaqin Siffin, Yakin da aka gwabza tsakanin Rundunar Al-Fi’atul Baagiya, wato Azzzalumar runduna mai shisshigi (Rundunar Mu’awiyya), […]
BANGARE NA BIYU NA SHIRIN DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI NA LABARIN ABIN DA YA FARU A KARBALA DA ZAMAN MAKOKIN ASHURA TAFIYAR AYARIN SHAHIDAI DAGA KARBALA ZUWA KUFA KAMA HANYA DAGA KARBALA MAI RUWAYA: Bayan wannan waki’a ta ranar Ashura Umar ibn Sa’ad sai da ya kwana daya zuwa […]
KARBALA – TASU’A 9 GA MUHARRAM SHEKARA 61 BAYAN HIJIRA MAI RUWAYA: Shimr tare da mayaka mutum 4000 ya iso Karbala, sannan ya mika wa Umar ibn Sa’ad wasikar da ke dauke da umarnin a kashe Imam Husain (as)! Umar ibn Sa’ad ya ce masa: UMAR IBN SA’AD: Ko shakka babu kai ne ka […]
Taƙaitaccen Tarihin Mustabsir Shek Abdulhamid Jaff
Taƙaitaccen Tarihin Shek Abdulhamid Jaff Daga Muƙaddimar Littafinsa Mai Suna: ‘Summa Shayya’ani Al-Albani’ Shek Abdulhamid Jaff An haifi ɗan uwa mai girma shek Abdulhamid Jaff, ɗan ƙabilar Kurdawa, a ranar 27 ga watan Ramadan mai albarka a shekara ta 1389h, a gidan Shafi’awa (mabiya mazahabar Shafi’iyya), to amma sai ya tashi daga wannan mazahabar ta […]