DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI – 7
WAI MENE NE YA FARU A KARBALA NE? 7 MASAUKIN ZABALA MAI RUWAYA: A masaukin Zabala ma dai labarin shahadar Muslim da Hani ya sake riskar Imam. Haka nan ma labarin shahadar Kais ibn Musahhar da Abdullah ibn Yakdur. Kais da Abdullah su ne wadanda suka tafi su kai sakon wasikar da Imam ya […]
DARUSSAN ASHURA 01 – Shek Muhammad Awwal Ibrahim
Shek Muhammad Awwal Ibrahim yana bayyana irin darussan da ke cikin wannan tsayuwa mai albarka ta Imam Husain (a.s) a filin Karbala.