hs
Posts by :
Na Yi Izgilanci Ga Husain (a.s); Sai Kuwa Allah Ya Kafe Ni Tsugune Waje Guda
Na Yi Izgilanci Ga Husain; Sai Allah Ya Kafe Ni Tsugune Waje Guda Wasiƙar ɗaya daga cikin ‘yan uwan da suka yi Istibsari: Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuh. ‘Yan uwana ina son in ba ku wani labari game da ni kaina da kuma yadda Allah ya yi mani uƙuba yayin da na yi wa […]
Ƙissar Shi’antar Sayyid Husain Dargami Ɗaya Daga Cikin Manya-Manyan Malaman Azhar
Ƙissar Shi’antar Sayyid Husain Dargami Ɗaya Daga Cikin Manya-Manyan Malaman Azhar Shi ne babban malami Husain Dargami wanda Jami’ar Azhar ta yaye kuma ya fita da sakamako mai kyau, bayan ya kammala Jami’ar sai ya fara bincike a kan asali, tsatso da nasabarsa; to bayan wannan bincike mai tsawo, sai kawai ya karkato zuwa […]
Shek Khalil Hashim Ɗaya Daga Cikin Labanawa Masu Tahƙiƙi
Shek Khalil Hashim Ɗaya Daga Cikin Labanawa Masu Tahƙiƙi Ni mazaunin wata unguwa ne a Labanon unguwar da mafi yawan mazaunanta suna da zaƙewa a cikin lamarin Sunna, sai dai ba wai kawai ba su da masaniya a kan Shi’anci ba ne, a’a hatta Sunnanci nasu ma ba wani ilimin kirki suke da shi a […]
1 Ga Watan Zulƙi’ida Ranar Maulidin Sayyida Ma’asuma (a.s)
Ranar 1 ga watan Zulƙa’ada, rana ce ta farin ciki da murna ga muminai, saboda a cikinta ne aka haifi Karima, Jalila, Sayyida Fatima Ma’asuma ‘yar Imam Musal Kazeem (a.s). Wannan baiwar Allah mai girma, wacce a cikin ziyararta ake mata kirari da cewa: “’Yar waliyiyar Allah, ‘yar uwar waliyin Allah kuma goggon Waliyin […]
Ziyarar Shugaban Hauzozin Ilimi Cibiyar Duniya ta Mustabsirin
Ziyarar Shugaban Hauzozin Ilimi Cibiyar Duniya ta Mustabsirin Shugaban Hauzozin Ilimi a Iran Ayatullah A’arafi Shugaban Hauzozin Ilimi a Iran Ayatullah A’arafi ya kawo ziyara ta musamman zuwa Mu’assasar Imam Hadi (a.s) da ke Qum; inda shugabannin wannan Mu’assasa suka yi masa tarba ta musamman, to a cikin wannan ziyara tasa ya kuma ziyarci sashen […]
Ko Kun San Ƙari’i Hafsu Ɗan Shi’a Ne?