hs
Posts by :
Shek Muhammad Abdul Al-A’al Malami Bafalasɗine Mai Wa’azi, Kuma Limamin Masallacin Alwahda a Kudancin Labanon
Shek Muhammad Abdul Al-A’al Malami Bafalasɗine Mai Wa’azi, Kuma Limamin Masallacin Alwahda a Kudancin Labanon Komai da komai yana buƙatar dalili in banda jagorancin (Wilayar) Ahalulbaitin Manzon Allah (s), saboda kowane dalili yana buƙatar Ahalulbait (a.s). Babu ko shakka makamina shi ne ƙaunar Ahalulbait (a.s), kuma ina mai tabbatar da cewa lallai son su wajibi […]
Hamidallah bn Hakam Alsandili (Sunni – Indiya)
Hamidallah bn Hakam Alsandili (Sunni – Indiya) An haife shi a shekarar 1278h daidai da 1861m, ya zauna a birnin Sandiliyya wacce take ƙarƙashin gundumar Lakhanu a ƙasar Indiya. Yana daga cikin zaƙaƙuran ɗaliban Mulla Nizamuddin Assahalawi (1), ya yi fice a kan fannoni irinsu Falsafa da Manɗiƙi da Likitanci (Ɗibbu) har sai da […]
‘Yan Ƙasar Jamus Waɗanda suka yi Istibsari a Kufa
‘Yan Ƙasar Jamus Masu Istibsari a Kufa Wani rukunin ‘yan ƙasar Jamus waɗanda suka yi istibsari sun sami ziyartar Masallacin Kufa da kuma Hubbaren Sayyiduna Muslim bn Aƙil (a.s)
Ƙissar Istibsarin Lauyan Jordan (Attorney) Ahmad Husain Ya’aƙub
Ƙissar Istibsarin Lauyan Jordan (Attorney) Ahmad Husain Ya’aƙub Mujallar Mimbar a fitowarta ta ranar 10 ga watan zulhijja 1421 Hijiriyya, ta wallafa bayanin Ahmad Husain Ya’aƙub a inda yake sanar da yadda ya yi istibsari da kuma karkatarsa zuwa ga Mazahabar Ahalilbaiti (a.s), saƙon Mujallar ya zo kamar haka:
Miladin Imam Rida (a.s) 1445 AH
HAIHUWAR IMAM RIDA (A.S) ZIYARAR KABARIN IMAM ALI AR-RIDA(AS) DA TAWASSULI DA SHI; YA NA SA ALLAH YA KARBI ADDU’A, YA BIYA DA BUKATA. – INJI IBN HIBBAN (BABBAN MALAMIN AHLUS-SUNNAH). Ibn Hibban: Babban malamin Ahlus-sunnah ne. Darul-Dutni, Al-Hakim (marubucin Al-Mustadrak)… su na daga cikin dalibansa. Littafin sa As-Siqat (الثقات); sika ne kuma marja’i a […]
Yaya Aka Yi Kika Ƙuduri Aniyar Canja Mazahaba? Lallai Ina Ga Labarin Nan Zai Yi Daɗin Ji
Yaya Aka Yi Kika Ƙuduri Aniyar Canja Mazahaba? Lallai Ina Ga Labarin Nan Zai Yi Daɗin Ji Wannan labari, labari ne mai tsawo sai dai zan faɗe shi a taƙaice, haka ne ni a da ‘yar Ahalissunna ce kuma ‘yar ɗariƙa. Sai dai ƙwaƙwalwata cike take da tambayoyi. Ina son in san mene ne […]
Sayyida Lima Hamade ‘Marubuciya Daga Dameshƙ’
Sayyida Lima Hamade ‘Marubuciya Daga Dameshƙ’ Ɗaya daga cikin kyawawan littafanta shi ne: ‘Akhiran Ashraƙatil Ruh’ (أخيراً أشرقت الروح) wanda yake nuna zurfin imanin wannan matashiya a cikin Shi’anci da kuma tattaunawarta ta musamman… Ko shakka babu ina mai tabbatar da cewa lallai Allah ya shirye ni zuwa ga karɓar sahihiyar koyarwar addini bisa tafarkin […]
Farfesan Jamus wanda ya zama Shi’a
Farfesa Roderick Agurman Mashahurin Farfesan Jamus ‘Roderick Agurman’ Ya Shi’ance Kasantuwar yana son Musulunta, sau uku yana karance Ƙur’ani, Farfesa Roderick Agurman mutum ne mashahuri a nahiyar Turai, mamallakin babban ɗakin gwaje-gwaje na micro Biology a ƙasar Swiss, kuma shi malami ne na tattalin arziki.
TSAKANIN KITABUL TAUHID NA SHI’A DA NA SUNNA – Shek Junaid