A Haramin Imam Rida (a.s) Na Yi Alƙawarin Zama Shi’a
Malam Amin Ƙasim Abadi A Haramin Imam Rida (a.s) Na Yi Alƙawarin Zama Shi’a Labarin wani matashi mutumin Binalud mai suna malam Amin Ƙasim Abadi, wanda yanayin yadda ya sami waraka albarkacin karamar Imam Rida (a.s) ya zama abu mai matuƙar ƙayatarwa da buƙatar zurfin tunani. Ga Yadda Ya Ba Da Ƙissar Da Kansa Kamar […]
Daga Ɗariƙar Ƙadiriyya Zuwa Shi’anci
Daga Ɗariƙar Ƙadiriyya Zuwa Shi’anci Ganawa da tattaunawa ta ƙud da ƙud da mustabsiri ahalin gundumar Kurdistan ɗin Iraƙi, malam Isa Barzanji, kuma ya ba da labarin yadda ya yi istibsari abin gwanin ban sha’awa kamar haka: Tarihin Rayuwa: Ni hadimin Abu Abdillah (a.s) ne a jahar Sulaimaniyya babban birnin al’adun gundumar Kurdistan ta Iraƙi, […]