Tunawa da Shahadar Imam Muhammad Baƙir (a.s)
Shahadar Imam Muhammad Baqir (a.s) Shi Imam Muhammad Baƙir (a.s) ya fita daban a cikin A’imma (a.s), ta yanda ya zamo shi ta ko ina a nasaba shi: Muhammady ne kuma Alawi ne sannan Fatimi. Don kuwa Imam Ali ɗan Husain ɗan Ali ɗan Abu Ɗalib (a.s) ne ya haife shi. Mahaifiyarsa kuwa ita […]
Hanyoyin Gane Mahalicci a Hankalce – Dakta Ammar Almakki