Babban Dalilin shi’ancewar shek Marwan Khalifat
Shek Marwan Khalifat Babban Dalilin Shi’ancewar Shek Marwan Khalifat Ɗan Ƙasar Jordan Gefin faɗuwar rana, a lokacin muna ɗan tattakawa ni da wani abokina ɗan Shi’a a ɗaya daga cikin lungunan ƙauyen, kamar yadda muka saba duk sanda muka haɗu da shi to ƙa’ida ce sai mun tattauna, kuma kullum fatan da nake yi shi […]
LITTAFIN: IMAMA DA WILAYA A ALƘUR’ANI
Littafi ne da wasu adadi na malamai suka wallafa a kan Imamancin Ahlul Baiti (a.s) a Alƙur’ani mai girma da hadisai sharifai. A cikin littafin sun kawo dalilai masu tarin yawa daga Alƙur’ani mai girma da Sunna Sharifiya domin tabbatar da jagorancin Ahlul Baiti (a.s) cewa lallai Manzon Allah (s.a.w) ya naɗa wa al’ummar Musulmi […]