hs
Posts by :
Muna Maku barka da Salla – 10 Zulhijja Ranar Salla Babba
Sallar Idin Layya = Babbar Sallah KA’ABA *Takaitaccen Tarihin* *Sayyid Sharif:* *Shibuli Sharif Ibrahim*
Shahadar Muslim ibn Akil
Shahadar Muslim ibn Akil Innalillahi wa inna ilaihi raji’un A ranar Arfa, Yazidu Ɗan Mu’awuya Jikan Abu Sufiyan da Hindu (Magatsiyar Hantar Syed Hamza) ya sa Hajjaj ya kashe Muslim Ɗan Akeelu, wanda Imam Hussaini(as) ya aike shi garin Ƙufa domin isar da saƙon taimaka masa wurin yaƙar zalunci.
9 Ga Zulhijja Ranar Arfa (1445)
Ranar Arfa Ranar Arfa wato ranar tara ga watan Zulhijja, ɗaya ce daga cikin ranaku masu matuƙar muhimmanci da ƙima a Musulunci sannan kuma rana ce mai tsarki da aka kwaɗaitar da yin wasu ayyuka na ibada a cikinta saboda girma da matsayi da kuma gafara da rahamar Allah da ta yalwata a wannan yinin.
Imam Ali a Mabudin Qur’ani – Shek Junaid Bello Sakkwato
IMAM ALI (A.S) A MADUBIN AL QUR’ANI (NA DAYA). A wannan daren mai daraja na wata mafi daraja a jerin watanni Duniyar Dan Adam ta fuskanci wata musiba da jarabawa ta shahadar Imam Ali A.S. Na ce ‘DUNIYAR YAN ADAM’ saboda ba musiba ce da ta kebance Musulmi kawai ba. A tarihin Yan Adam ba […]
Tunawa da Shahadar Imam Muhammad Baƙir (a.s)
Shahadar Imam Muhammad Baqir (a.s) Shi Imam Muhammad Baƙir (a.s) ya fita daban a cikin A’imma (a.s), ta yanda ya zamo shi ta ko ina a nasaba shi: Muhammady ne kuma Alawi ne sannan Fatimi. Don kuwa Imam Ali ɗan Husain ɗan Ali ɗan Abu Ɗalib (a.s) ne ya haife shi. Mahaifiyarsa kuwa ita […]
JAGORAN MATAFIYI – Rubutawa: Shek Junaid Bello Ibrahim
JAGORAN MATAFIYI Rubutawa: Shek Junaid Bello Ibrahim Ladubba da Addu’o’i da Hukunce-Hukuncen Tafiya Hadawa Da Tsarawa: (Ajiya – ɗƙɓ) Junaidu B Ibrahim (Baban Jawad) Nauyin Bugawa: Majmu’atu Baqiyyatil Lah Al Thiqafiyya, Sokoto Abubuwan da ke ciki:
Mu San: Shibuli Sharif Ibrahim a Takaice
Takaitaccen Tarihin Sayyid Sharif Shibuli Sharif Ibrahim 🧿 Haihuwa: An haife shi a unguwar Warure da ke cikin birnin Kano. 🧿 Fadi-tashi na ilimi: Ya yi karatun Alkurani a gidansu a gaban baffansa Sidi Yaro da malam Musa Aminu da malam Awwalu, sannan ya tafi tsangayar malam Tijjani. Haka kuma ya yi karatun ilimi a […]