BA MU ZAGIN SAHABBAI 3 – Malam Bello Muhammad
MU BA MU ZAGIN SAHABBAI NO3
MU BA MU ZAGIN SAHABBAI NO3
Cikin godiya ga Allah fitowar wannan littafi ta kammalu: Fadlul Shi’ati Alal Ummati Fi Hifzil Ƙur’ani Wal-inayati Bihi (فضل الشيعة على الأمة في حفظ القرآن والعناية به) Falalar Shi’a a kan (Sauran) Al’umma Falalar Shi’a a kan Al’umma a wajen kiyaye Ƙur’ani da kulawa da shi da Shakkala shi da yi masa nuƙuɗa-nuƙuɗa da […]
Saƙo daga mustabsir ɗan ƙasar Falasɗinu samahatul Sayyid Basil Khadra’, a yayin wani shiri na soshiyal midiya (social media). Ga saƙon nasa kamar haka: An ruwaito daga Manzon Allah (s.a.w) ya ce: Misalin Ahlilbait ɗina a cikinku kamar kwatankwacin jirgin Nuhu ne, duk wanda ya hau jirgin ya tsira wanda kuma ya ƙi hawa to […]
MUSULUNCI DA ILIMIN KIMIYYA
SHAIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H) TAKAITACCEN TARIHIN SHAIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H) An haifi Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), a unguwar Kwarbai da ke cikin garin Zaria ta jihar Kaduna a ranar 15 ga Sha’aban 1372 Hijiriyya (Miladiyya: 28 April, 1953). Mahaifinsa shi ne Malam Yaqoub, dan Malam Ali, dan Sharif Tajuddeen, dan […]
Bismillah wa Billah Shi’anci Shi ne Musulunci na Haƙiƙa ba na Zahiri ba Tambaya: Shin Shi’anci Shi ne Musulunci na Haƙiƙa? Eh, gaskiya ina son in zama ɗan Shi’a, sai dai wata mas’ala ‘yar ƙarama tana ruɗar da ni, kuma har yanzu na kasa samar mata mafita. A saboda haka nake neman in samu wani […]
Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah RAMADAN KARIM Muna taya daukacin masu bibiyar wannan shafin na Cibiyar Duniya ta Mustabsirin murnar shigowar wannan wata na Ramadana mai albarka da alfarma. Watan albarka, watan Ibada, watan yawaita karatun Kur’ani da yawaita addu’a da ambaton Allah su Hailala da Tasbihi da Tahmidi da Istigfari da Uwa-uba yawaita Salatin Annabi […]
Falsafar Tarbiyya a Musulunci – Shek Abubakar Salisu
Wannan bahasi yana magana ne a kan Falsafar Tarbiyya tare da Ta’arifinta da kuma muhimman abubuwan da ta kunsa da bambancinta da sauran falsafar da dai sauransu. Wannan wani yanki ne da aka yanko a wannan vedion domin amfanin masu kallonmu.