GUDUNMAWAR IMAM ALI (a.s) – Shek Abdullahi Bello
https://youtu.be/yud44c-VqNc
https://youtu.be/yud44c-VqNc
Wani yanki na bayanin Shek Muhammad Awwal game da sha’anin karatun Annabi (s) da yadda aka kasa fahimtar ma’anar ayar…
Magana ake ta Hukunce-hukuncen azumin watan Ramadan, a ciki bahasi ya biyo ta kan balagar ‘ya mace idan ta cika shekaru tara (9) cif-cif amma lissafin shekarun hijiri Qamari. Kuma malam ya yi bayani dalla-dalla cewa wannan ba yana nufin ta isa aure ba a’a bal ana magana ne ta cewa takalifin shari’a ya hau […]
Sayyida Zainab bint Amirul Muminina Ali dan Abi Dalib (a.s) da Fatima ‘yar Manzon Allah (s).
An haifi Imam Hasan al-Mujtaba (a.s) ne ranar sha biyar ga watan Ramalana mai albarka shekara ta uku bayan hijira. Mahaifansa kuwa su ne tsarkakan halittun nan guda biyu wato: Imam Ali da Kuma Fatima al-Zahra (a.s). Haihuwarsa ke dawuya sai aka sanar da Manzon Allah al-Mustafa (s.a.w.a) da kuma albishir saboda wannan karuwa da […]
SHIN MUTANE SUNA DA HAKKIN ZABA WA KANSU KALIFA A MUSULUNCI? Ba’a zaɓa wa Allah kalifa; addinin Musulunci kamar yadda yake nasa ne, kuma shi ne yake aiko da Manzanni, to haka nan ma shi ne ke zaɓar kalifansa a ban kasa wanda zai ci gabantar masa da shiryar da mutane zuwa ga addini da […]
ILLOLIN RIKIRKICEWAR AL’ADA (1) – Dakta Mujahid Sani