hs
Posts by :
AMFANIN ƘUWAR WAHIMA GA MUTUM – Dakta Ammar Almakki
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Mustabsira ‘Kamila Salsatinu’ Brazil
‘Kamila Salsatinu’ Mai Matar nan ‘yar ƙasar Brazil ɗin ta Musulunta ta faɗa ne a kan hijabi? ‘Kamila Salsatinu’ matar da ta Musulunta ‘yar ƙasar Brazil, ɗaya ce daga cikin mutanen da Allah ya tsamo ta daga cikin duhun jahilci da gafala ta dace da faɗinsa Subhanahu wa Ta’ala: “Allah shi ne masoyin waɗanda suka […]
SAKACIN AL’UMMA 1 – Shek Hamza Imam