Albarkokin Zamanin Zuhuri a Cikin Ruwayoyin Ahalissunna Bisa Ta’akidin Mahangar Jagora ga Qur’ani
Albarkokin Zamanin Zuhuri a Cikin Ruwayoyin Ahalissunna Bisa Ta’akidin Mahangar Jagora ga Qur’ani. MARUBUCI: Muhammad Yaƙub Bashawi. TARJAMAR: Jamil Yusuf. Shimfiɗa Zamanin zuhuri a wasu ruwayoyin ‘yan uwa Ahalissunna sun zo a keɓance suna masu bayyana girma da irin ci gaban da duniyar ɗan’adam za ta samu a zamanin zuhuri. Ruwayoyin suna da fuskoki daban-daban. […]
TUNANIN WAHABIYAWA – Sharu Halliru Lawal