Ba’amerikiya Matar Wani Musulmi Ta Musulunta
Ba’amerikiya Matar Wani Musulmi Ta Musulunta Wata mata Ba’amerikiya wacce ta canja addininta zuwa Musulunci, ta ba da labarin yadda ta fahimci Musuluncin. Shekaru masu yawa kafin ta Musulunta ta auri wani Musulmi, sai dai wannan auren bai sanya ta Musulunta ba. Ita da mijinta sun yi wa junansu alƙawarin za su yi zama na […]
JARABAWAR ALLAH GWAJI CE – Shek Isma’il Abdullah