BABBAN MUSTABSIRI NA NAHIYAR AFRIKA – SHEK IBRAHIM ZAKZAKI (H)

SHAIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H) TAKAITACCEN TARIHIN SHAIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H) An haifi Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), a unguwar Kwarbai da ke cikin garin Zaria ta jihar Kaduna a ranar 15 ga Sha’aban 1372 Hijiriyya (Miladiyya: 28 April, 1953). Mahaifinsa shi ne Malam Yaqoub, dan Malam Ali, dan Sharif Tajuddeen, dan […]