MUKTAR ALI – MARK WASHINGTON

MARK WASHINGTON (Muktar Ali) A nan ƙasar (Amurka) muna da wani abu na tarihi da ake kira da ‘Watan Tarihin Baƙar Fata’. To a yayin zagayowar wannan ‘Watan Tarihin Baƙar Fata’ ɗin sai na zaɓi na yi rahoto; kamar yadda kowane ɗalibi dole ne ya ba da rahoto game da wani mutum na musamman. To […]