Tijjani Samawi

  Sayyid Muhammad Tijjani Samawi Dakta Sayyid Muhammad Tijjani Samawi (mutumin da ya shahara da Tijjani Samawi) ɗan asalin  ƙasar Tunusiya. An haife shi a shekara ta 1936 Miladiyya, kuma ya fito a cikin babban gida ma’abota addini a garin Ƙaudah da ke kudancin ƙasar ta Tunusiya. A nan garin nasu (Ƙaudah) ya yi karatunsa […]