Iyalan Allama Marhum Husain Raja Mustabsiri Mutumin Siriya
Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai A ranar 26 ga watan Muharram shekarar 1443 Hijriyya malamai masu daraja kuma ‘ya’yan babban malami abin girmamawa mustabsiri Allama Sayyid Marhum Husain Raja mutumin Siriya (Alla ya ji ƙan sa) sun kawo ziyara ta sada zumunci a Cibiyar Duniya ta Mustabsirin. A yayin da suke dudduba […]
Tattaunawa Tare Da Barista Mustafa Zahir (Siriya)
Tattaunawa Tare Da Barista Mustafa Zahir Mawallafi yana tattaunawa da Barista Mustafa Zahir (Siriya – Halab – Maskana) Mawallafi: Shin Ustaz Mustafa ko mene ne ya jawo ka samu wannan babban canjin zuwa Mazahabar Ahlulbait (a.s)? Barista: Wallahi na samu wannan canjin ne sakamakon karance-karance da bincike-bincikena da kuma tsayuta a kan adalci na […]