Shugaban Malaman Ahlul Sunna Na Faransa Ya Shi’ance

shek Sanko Muhammadi Na Kasance a Some Cikakkiyar Suma; Da na Fahimci Shi’anci Sai na Farfaɗo Sayyid Walid Al-Ba’aj ya ce: shek Sanko Muhammadi limamin masallaci da cibiyar Ifta’i a lokaci guda kuma shugaban malaman Ahlul-sunnah na Faransa ya shelanta Shi’ancewarsa a birnin Karbala mai tsarki a lokacin da yake ziyartar ƙasar Iraƙi. Sayyid Al-Ba’aj […]