Muƙabalar Da Ta Wakana Tsakanin Dakta Isam Imad Da Shek Usman Kamis

Muƙabalar Da Ta Wakana Tsakanin Dakta Isam Imad Da Shek Usman Kamis Muƙabala Ta Farko: Shek Mustafa Ɗa’i (Alƙalin Zama) Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai; Muƙabala ta farko wadda za a yi ta wannan ofis ɗin da ake kira da (Gurfatul Haƙ) wato ofis ɗin Shi’a Isna Ashariyya. Sayyid Rafiƙ Musawi kuma […]