A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya
A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya Sunan Littafi: A Albarkacin Hasken (Sayyida) Fatima Na Shiriya Marubuci: Abulmun’im Hasan Sudani Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai; wannan littafi labari ne mai ratsa zuciya na wani masanin shari’a mutumin Sudan game da yadda ya fahimci mazahabin Ja’afariyya (Shi’a Imamiyya)
Sayyida Zainab (a.s) A Zantukan Mustabsirin
Sayyida Zainab (a.s) A Zantukan Mustabsirin A lokacin tunawa da zagayowar ranar haihuwar Sayyida Zainab (a.s), yana da kyau mu dinga tunawa da irin tasirinta a cikin wannan al’umma, musamman mu da muka yi istabsari sannan mu ɗauki darasi a rayuwarta. Ummi Hujakinas Ga abin da Ummi Hujakinas take faɗa dangane da tasirin Sayyida Zainab […]