Ziyarar Shugaban Hauzozin Ilimi Cibiyar Duniya ta Mustabsirin

Ziyarar Shugaban Hauzozin Ilimi Cibiyar Duniya ta Mustabsirin Shugaban Hauzozin Ilimi a Iran Ayatullah A’arafi Shugaban Hauzozin Ilimi a Iran Ayatullah A’arafi  ya kawo ziyara ta musamman zuwa Mu’assasar Imam Hadi (a.s) da ke Qum; inda shugabannin wannan Mu’assasa suka yi masa tarba ta musamman, to a cikin wannan ziyara tasa ya kuma ziyarci sashen […]