Bukar bn Bukar – Mustabsir ɗan ƙasar Murtaniya

Bukar bn Bukar – Mustabsir ɗan ƙasar Murtaniya   An haife shi a shekarar 1379H daidai da 1960M a birnin Butilimit a ƙasar Murtaniya, kuma ya taso a cikin gidan da ba na mabiya Ahlulbaiti (a.s) ba. Sai dai sannu a hankali ya fara tasirantuwa da mazahabar Shi’a har dai daga ƙarshe ya gamsu da […]