Muhawarar Mustabsir Ibrahim Kulibali Tare Da Ɗaya Daga Cikin Malaman Sufaye

Muhawarar Mustabsir Ibrahim Kulibali Tare Da Ɗaya Daga Cikin Malaman Sufaye Ibrahin Kulibali Karo a Cikin Karo Kulibali yana ba da labari game da wani abu da ya faru yana mai faɗin cewa: “Mafi yawan rayuwata na yi ta ne a hannun gwaggota; kuma ta kasance tana tsananin ƙaunata har ta kai ga tana ji […]