Muhammad Rida Jadidul Islam, limamin Yahudawa ɗan ƙasar Iran, ya rungumi addinin Musulunci bisa koyarwar mazahabar Shi’a, kuma ya rubuta littafin yana ragargazar addinin da ya bari. (A wata ƙasidarsa yana cewa:) A al’ummar Kalimullah (Annabi Musa ‘a.s’) ni limami ne. Da na fahimci waye Muhammad (s.a.w), sai na zama Muhammad Rida.
Limamin Yahudawan Muhammad Rida Jadidul Islam