Ƙissar Shi’antar Wani Babban Malami a Turai

  Ƙissar Shi’antar Wani Babban Malami a Turai Malami faƙihin makarantar Ahlulbaiti (a.s) ne ya naƙalto, wato Sayyid Muhammad Sa’id Hakim (Allah yai masa rahama). …A tafiyata zuwa London domin neman magani, na haɗu da wani malami jami’a Bature ƙwararre a sashen ilimin addinai. Ya kasance ya Musulunta kuma ya fahimci mazahabar Shi’a. Sai nake […]