Littafin: Aƙidar Tauhidi a Makarantar Ahlulbait (a.s)

  Littafi Mai Daraja Da Aka Rubuta Game Da (Aƙidar Tauhidi a Makarantar Ahlulbait (a.s)) A kwanakin Idin Gadir mai girma da albarka, Cibiyar Mustabsirin ta himmantu da buga tare da yaɗa littafi mai ɗimbin daraja mai suna: (Aƙidar Tauhidi a Makarantar Ahlulbait (a.s)) wato Aƙidar Tauhidi a bisa koyarwar makaranta ta tunani da fikira […]