Mustabsir Marubuci Ɗan Siriya Sayyid Basil Khadra’il Hasani
ضريح الماء Wannan hoton (na ƙasa) na Mustabsir ne kuma marubuci mutumin Siriya ustaz sayyid Basil Khadra’il Hasani (ɗan asalin Falasɗinu) a lokacin da yake cikin Haramin Abul Fadlil Abbas ɗan Amirul Mumina Ali bn Abi Ɗalib (a.s) Saaƙi Aɗsha’ Karbala. Shi wannan bawan Allah ɗin a lokacin ziyararsa zuwa ƙasar Iraƙ, domin ziyartar Imamai […]
Murnar Haihuwar Imam Musa Kazim (a.s)
TAKAITACCEN TARIHIN IMAM MUSA AL-KAZIM (AS) Nasabarsa: Imam Musa Al-Kazim (as), d’an Imam Ja’afar As-Sadiq (as), d’an Imam Muhammad Al-bakir (as), d’an Ali Zainul-Abidin (as), d’an Imam Husain Sayyidus-Shuhada (as); kanin Imam Hasan Al-Mujtaba (as), ‘ya’ya Ali bin Abi Talib (as) da Fatimah Az-Zahra (as); ‘yar Annabi Muhammad (saw).