Kaja’u Shinohara (ɗan addinin Buda – Japan) Kazim bayan Musuluntarsa

Kaja’u Shinohara (Kazim; ɗan addinin Buda – Japan) Ya taso a ƙasarsa Japan, ya girma a cikin gidan masu addinin Buda, don haka ya bi iyayensa a kan wannan addini kamar dai sauran yara yayin da suke tasowa suna bin addinin da iyayensu suke a kai ne, kuma za ka samu shi ake koyar da […]