Mustabsir Ba-Jamushe game da Shugaban Shahidai (a.s) da Ashura:

Mustabsir Ba-Jamushe game da Shugaban Shahidai (a.s) da Ashura: Fardirish Shafar mustabsir mutumin ƙasar Jamus a game da Shugaban Shahidai (a.s) da Ashura yana cewa: Fardirish Shafar Jamus Idan muka yi nazari dangane da rayuwar Imam Husain (a.s) za mu ga ƙissoshi kyawawa da abubuwan koyi daga rayuwarsa, a ganina yaruwar Imam Husain (a.s) lokacin […]