Mai Ya Faru Babban Malamin Jami’ar Al-Azhar Allama Ahmad Amin Ya Shi’ance?

Shek Allama Ahmad Amin Antaki Halabi: Ɗaya Daga Cikin Manyan Malaman Jami’ar Al-Azhar Masar. Ɗaya daga cikin dalilan da suka sa na zama Shi’a shi ne hadisin Manzon Allah (s.a.w) wanda dukkanin ɓangarorin Musulunci sun tabbatar da sahihancinsa; hadisin nan kuwa shi ne: “مثل أهل بیتی فیکم مثل سفینة نوح…” “Misalin Iyalan gidana a cikinku […]