Inayar Sayyida Ma’asuma (a.s) Ga Wata Mata Marar Lafiya

Labari ne mai ɗaukar hankali na wata mata mai suna Sharifa Fase mustabsira mutuniyar Bandar-Jasik, a kwanakin juyayin tunawa da shahadar Sayyida Ma’asuma (a.s). Ga yadda ta bayar da labarin rayuwarta: