DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI (1)
DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI SHIMFIDA Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da aminci su tabbata ga Manzon Musulunci Muhammad da Ahalil Baitinsa tsarkaka. Abubuwan da suka faru a Karbala; abubuwa ne da suka faru masu cike da darasi da sako wanda da yawa daga cikin masu tarihi, masu […]
DARUSSAN ASHURA 01 – Shek Muhammad Awwal Ibrahim
Shek Muhammad Awwal Ibrahim yana bayyana irin darussan da ke cikin wannan tsayuwa mai albarka ta Imam Husain (a.s) a filin Karbala.