Husain (a.s): Tsakanin Haihuwa da Shahada Cikin Ruwayar Zahabi da Haisami

Sunan Littafi: Husain (a.s) A Tsakanin Haihuwa Da Shahada Cikin Ruwayar Zahabi Da Haisami. Sunan Littafi na Asali: (Al-Husain Alaihil Salam Bainal Wiladati Wal Shahadati Fi Ruwayatil Zahabi Wal Haisami). Mawallafin Littafi: Shek Nazar Aali Sanbul Al-Ƙaɗifi. A Dunƙule Littafin ya ƙunshi: