Farfesa Ba-Faranshe Henry Kurban

Wace Magana Farfesa Ba-Faranshe Henry Kurban Yake Faɗa Game Da Shi’anci A Tarihi Farfesa Henri yana da wata kyakkyawar jumla inda yake cewa: “Dukkanin addinai suna mutuwa da mutuwar Annabawansu, (alal misali) Yahudanci ya mutu da mutuwar (Annabi) Musa (a.s), Kiristanci ya mutu da mutuwar (Annabi) Isa (a.s); Ahalussunna sun mutu da mutuwar Annabi Muhammad […]