Ali ɗan jarida mutumin ƙasar Jordan

Shi’ancewar Ali ɗan jarida mutumin ƙasar Jordan Birnin Jordan Ali ya ce: Yana da cikakkiyar masaniya a kan matsin da zai fuskanta bayan ya zama Shi’a. Ya ce: Na yi ƙaura daga fahimtar da nake a kai zuwa fahimtar da ta fi waccan tsarki da dalilai. Na rubuta wasu littafai kuma na san madamar aka […]