Mustabsira – Armina Rezbani (Ta Zama ‘Yar Shi’a)

Armina Rezbani mutuniyar ƙasar Bosniya Armina Rezbani mutuniyar ƙasar Bosniya; ta ba da labarin yadda ta koyi harshen Farisanci a wata babbar makarantar kuɗi (private) a Bosniya; inda take cewa: “Bayan na kammala sakandare, sai na samu labari a wajen malamanmu cewa akwai wata babbar makarantar koyar da harshen Farisanci a cikin wannan birnin namu. […]