Taron Ashura Ne Ya Shi’antar Da Ni (Juzibi Bunu (Yusuf))

Taron Ashura Ya Mini Tasiri Har Ya Zama Sanadin Musuluntata…Juzibi Bunu Na kasance Kirista kuma an haife ni a Birtaniya, a saboda haka sam ban san komai a kan ilimin Musulunci da mazahabar Shi’a ba. Na kasance ina da abokai Musulmai, sai dai sam ba ma su kula da addinin ba ne, addinini ba ya […]