Mene ne maudu’in Littafin: ‘Mu’utamaru Ulama’il Bagdad’?

Mene ne maudu’in Littafin: ‘Mu’utamaru Ulama’il Bagdad’? Littafi: Mu’utamaru Ulama’il Bagdad ‘Mu’utamaru Ulama’il Bagdad’ wato Mu’utamar ɗin Malaman Bagdad: Sunan littafi ne ta’alifin Maƙatil bn Aɗiya al-Bakari a nasaba, kuma Ba-hanafe a mazhaba, sirikin Nizam Malik al-Ɗusi; ɗaya ne daga cikin malaman ƙarni na biyar. A cikin littafin yana naƙalto munazara wato tattaunawa ta ilimi […]