DARUSSAN ASHURA 01 – Shek Muhammad Awwal Ibrahim
Shek Muhammad Awwal Ibrahim yana bayyana irin darussan da ke cikin wannan tsayuwa mai albarka ta Imam Husain (a.s) a filin Karbala.
Shek Muhammad Awwal Ibrahim yana bayyana irin darussan da ke cikin wannan tsayuwa mai albarka ta Imam Husain (a.s) a filin Karbala.
DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI SHIMFIDA Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da aminci su tabbata ga Manzon Musulunci Muhammad da Ahalil Baitinsa tsarkaka. Abubuwan da suka faru a Karbala; abubuwa ne da suka faru masu cike da darasi da sako wanda da yawa daga cikin masu tarihi, masu […]
Taron Ashura Ya Mini Tasiri Har Ya Zama Sanadin Musuluntata…Juzibi Bunu Na kasance Kirista kuma an haife ni a Birtaniya, a saboda haka sam ban san komai a kan ilimin Musulunci da mazahabar Shi’a ba. Na kasance ina da abokai Musulmai, sai dai sam ba ma su kula da addinin ba ne, addinini ba ya […]
Mustabsir Ba-Jamushe game da Shugaban Shahidai (a.s) da Ashura: Fardirish Shafar mustabsir mutumin ƙasar Jamus a game da Shugaban Shahidai (a.s) da Ashura yana cewa: Fardirish Shafar Jamus Idan muka yi nazari dangane da rayuwar Imam Husain (a.s) za mu ga ƙissoshi kyawawa da abubuwan koyi daga rayuwarsa, a ganina yaruwar Imam Husain (a.s) lokacin […]
A FILIN KARBALA
KARBALA – TASU’A 9 GA MUHARRAM SHEKARA 61 BAYAN HIJIRA MAI RUWAYA: Shimr tare da mayaka mutum 4000 ya iso Karbala, sannan ya mika wa Umar ibn Sa’ad wasikar da ke dauke da umarnin a kashe Imam Husain (as)! Umar ibn Sa’ad ya ce masa: UMAR IBN SA’AD: Ko shakka babu kai ne ka […]