Abdulbaƙi Al-Jaza’iri

Abdulbaƙi Al-Jaza’iri An haifi Abdulbaƙi a garin Burj Bu-Aririj na ƙasar Aljeriya a shekara ta 1376 Hijriyya wanda ya yi daidai da shekara ta 1957 Miladiyya. Ya ƙarasa karatunsa a jami’ar Faransa a inda ya samu takardar shedar Masters degree a sashen Education (ilimin tarbiyya da koyarwa). Dakta Abdulbaƙi Al-jaza’iri ya fahimci Shi’anci ne a […]